<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>465</hymn_number>
<title>Mai Yin Ƙarya, Ka Bar Yin Ƙaryarka LW465</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mai yin ƙarya, ka bar yin ƙaryarka.
 Ka zo, ka tuba, ki zo, mu tuba
 Domin mu bi Mai ceto
 Mai yin tsafi, ka bar yin tsafinka,
 ka zo, ka tuba. ki zo, mu tuba
 domin mu bi Mai-ceto.

[V2]
 KORUS
 Ƴan'uwana, turbaya ne muka zo.
 Turƃaya ne za mu, tuƃaya ne za mu koma
 Mun zo cin kasuwa, turƃaya ne muka zo,
 Turƃaya ne za mu, turƃaya ne za mu koma.

[V3]
 2) Mai shan giya, ka bar shan giyanka
 ka zo, ka tuba. ki zo, ki tuba
 domin mu bi Mai ceto
 Mai shan taba ka bar shan tabanka.
 ka zo, ka tube, ki zo, ki tuba
 domin mu bi Mai ceto.
 Korus

[V4]
 3) Mai aure biyu, ka bar yin aure biyu,
 ka zo, ka tuba, ki zo, ki tuba
 domin mu bi Mai ceto
 Duniya nan akwai cuta cikinta.
 Akwai wahala, akwai azaba,
 duniya za ta shuɗe fa.
 Korus

[V5]
 4) Kana da mata, mai cin amanarka,
 Kada ka damu, akwai shari'a
 A ranar zuwan Yesu.
 Kina da miji, mai cin amanarki.
 Kada ki damu, akwai shari'a,
 a ranar zuwan Yesu.
 Korus</lyrics>
</song>